Posts

Sha’aban Applauds Uba Sani’s Leadership and Party Reconciliation Efforts

Image
Hon. Muhammad Sani Sha’aban, Danburan Zazzau and Barden Kebbi, has commended Kaduna State Governor, Malam Uba Sani, for his efforts to strengthen unity among members of the All Progressives Congress (APC) in the state. Sha’aban, a prominent chieftain of the APC, expressed satisfaction with the governor’s efforts to unite party members and strengthen relationships among them. He also thanked Governor Uba Sani for welcoming politicians who recently returned to the APC, including Bashir Sa’idu and Jafaru Sani. According to him, the grand reception organised under the leadership of the governor for the returning politicians demonstrated the importance of unity and collective efforts towards strengthening the party in Kaduna State. Sha’aban emphasised that unity among party leaders and members was essential for promoting peace, mutual understanding and progress within the party. In another development, Sha’aban expressed gratitude to religious groups, traders, youth organisation...

Why Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria, Deserves Federal Status

Image
By Muazu Abubakar Albarkawa Journalist and Public Analyst The recent decision to upgrade Kaduna Polytechnic into a federal university has renewed public discussion about the need to strengthen technical and vocational education in Nigeria. While this development represents a significant change in the country's educational landscape, it also presents an opportunity for the Federal Government to consider the status of other important institutions that have contributed to human capital development over the years. One such institution is Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria, Kaduna State. Established to provide technical, vocational and professional education, Nuhu Bamalli Polytechnic has played an important role in training students in various fields and preparing them for employment, entrepreneurship and other contributions to national development. However, the institution deserves renewed attention regarding its funding, infrastructure, academic development and long-term sust...

NIA to Honour Emir of Zazzau for Promoting Traditional Architecture

Image
The Emir of Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, will on Thursday, October 15, 2026, be inducted as an Honorary Fellow of the Nigerian Institute of Architects (NIA) in Abuja. The honour recognises the Emir’s commitment to preserving traditional architecture, promoting cultural heritage and supporting architectural development in the Zazzau Emirate. According to the Institute, the Emir was selected in recognition of his role as a patron of culture, heritage and architectural excellence, as well as his contributions to promoting aesthetic values, urban renewal and the preservation of traditional architecture across the Emirate. The Institute also acknowledged his efforts in blending traditional and modern architectural designs while maintaining the historical identity of the Zazzau Emirate. On August 18, 2026, a delegation led by representatives of the NIA President, alongside the Kaduna State Chairperson of the Institute, Architect Binta Othman Danmaliki, visited the Emir ...

Gwamnatin tarayya ta tsara ware Naira biliyan 84.48 domin aiwatar da shirin kawo ƙarshen auren ƙananan yara a Najeriya nan da shekarar 2030.

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Ministar harkokin mata da ci gaban al’umma, Imaan Sulaiman-Ibrahim, ce ta bayyana hakan a ranar Talata yayin bikin Ranar Ƙaramar Yarinya ta Duniya ta 2026 da ƙaddamar da dabarun yaƙi da auren ƙananan yara na shiyyar Arewa maso Yamma a Kano. Ministar ta ce shirin na shekarar 2025 zuwa 2030 zai mayar da hankali wajen magance matsalolin da ke haddasa auren ƙananan yara, ciki har da talauci, rashin tsaro, hana ’yan mata zuwa makaranta da wasu al’adu masu illa. Ta bayyana cewa an kiyasta kuɗin aiwatar da shirin na tsawon shekaru biyar zai kai Naira biliyan 140.8, inda gwamnatin tarayya za ta samar da kashi 60 cikin 100, wato Naira biliyan 84.48, yayin da abokan hulɗar ci gaba za su bayar da sauran Naira biliyan 56.32.

Retired Staff Commend Nuhu Bamalli Polytechnic Rector for Honouring Former Principal Officers

Image
The Forum of Former Staff of the former Katsina College of Advanced Studies (KCAST), College of Advanced Studies (CAS), Kaduna State Polytechnic, Zaria (KSPZ), and Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria (NBPZ), has commended the Rector of Nuhu Bamalli Polytechnic, Engr. Dr. Mohammed Kabir Abdullahi, FNSE, for recognising and honouring retired staff and former principal officers of the institution. The commendation was made during the forum's second reunion meeting held at the Polytechnic's Conference Hall on Saturday, October 10, 2026, in Zaria, Kaduna State. In his report, the Chairman of the Coordinating Committee, Alhaji Suleiman Aliyu, praised the Rector for approving the reunion, personally hosting the event, providing refreshments, and recognising the contributions of former staff and principal officers to the growth and development of the institution. He described the Rector's gesture as a demonstration of respect for the Polytechnic's history and an assuran...

Oyegun ya nemi afuwar ƴan Najeriya kan goyon bayan APC a 2023

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Tsohon gwamnan jihar Edo, kuma jigo a jam’iyyar ADC, Cif John Odigie Oyegun, ya nemi afuwar ’yan Najeriya bisa goyon bayan da ya bai wa jam’iyyar APC da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2023. Oyegun, wanda ya taɓa zama shugaban jam’iyyar APC na ƙasa daga 2015 zuwa 2019 kafin ya koma ADC a shekarar 2026, ya ce ’yan Najeriya na shan wahala sakamakon abin da ya kira kuskuren zaɓen da aka yi a 2023. Ya bayyana hakan ne a birnin Benin yayin wani taron da ADC ta shirya domin tarbar ɗan takararta na mataimakin shugaban ƙasa, Rotimi Amaechi. Oyegun ya ce zaɓen 2027 wata dama ce ga ’yan Najeriya domin gyara kuskuren da aka yi a baya da kuma samar da ci gaba a ƙasar. Ya ce ADC na shirin gabatar da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, da Amaechi a matsayin ’yan takararta domin ceto ƙasar daga matsalolin da take fuskanta.

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin tarayya ta sanar da rage farashin man fetur

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rage farashin man fetur da ake sayarwa a gidajen mai na Kamfanin mai na kasa (NNPC) na tsawon kwanaki 30. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Ministan Kuɗi kuma Ministan da ke Kula da tattalin aziƙin kasa, Taiwo Oyedele, ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da aka gudanar a Abuja ranar Alhamis. Oyedele ya ce za a samu rangwame kan farashin fetur a gidajen mai na NNPC na tsawon wata guda, inda za a bai wa masu motocin jigilar fasinjoji fifiko. Ya ce: “Za a samu rangwame kan fetur a NNPC na tsawon kwanaki 30, tare da bai wa masu harkar jigilar jama’a fifiko.” Ministan ya kuma bayyana cewa gwamnatin tarayya ta cimma matsaya kan sabon farashin saukar da man fetur (landing cost), wanda za a rika duba shi duk wata. Ya ce matakan na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na rage wa ’yan Najeriya nauyin tsadar man fetur, musamman masu zirga-zirgar jama’a da fasinjoji.

Sani Sha’aban Suffers Fifth Court Defeat in Prolonged Debt Dispute

Image
By Ibrahim Mu'azu  The Court of Appeal sitting in Kaduna has rejected an application by Hon. Sani Sha’aban seeking to withdraw an appeal challenging a judgment ordering the sale of some of his properties in Kaduna and Kano to recover a debt owed to Alhaji Umar Faruk Abdullahi. During Wednesday’s proceedings, counsel to Sha’aban, Abubakar A. Muhammad, Esq., applied to withdraw the appeal filed in September 2026 to enable his client to consider his next line of action. However, counsel to Abdullahi, Abdullahi A. Yahaya, SAN, urged the court to reject the application, arguing that the same appeal had already been dismissed by the court in July following an earlier application and failure to comply with the applicable rules. After hearing the parties, the three-member panel, comprising Hon. Justice Onyekachi Aja Otisi, Hon. Justice Abimbola Osarugue Obaseki-Adejumo and Hon. Justice Lateef Adebayo Ganiyu, rejected Sha’aban’s application. The decision left in force the subsis...

Bankin Duniya Ya Ƙara Hasashen Ci gaban Tattalin Arzikin Najeriya zuwa Kashi 4.3%

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Bankin Duniya (World Bank) ya ƙara hasashen ci gaban tattalin arzikin Najeriya na shekarar 2026 zuwa kashi 4.3 daga kashi 4.0 da aka samu a shekarar 2025, yana kuma hasashen cewa tattalin arzikin ƙasar zai ƙara bunƙasa zuwa kashi 4.4 a kowace shekara ta 2027 da 2028.  Bankin ya bayyana hakan ne a cikin sabon rahotonsa na Africa Economic Update na Oktoba 2026, wanda aka fitar a ranar Talata. A cewar Bankin Duniya, tattalin arzikin Najeriya zai ƙara samun ƙarfi sakamakon ingantuwar yanayin tattalin arziki, ƙara samun kwarin gwiwar masu zuba jari da kuma farfaɗowar zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu.  Bankin ya ce, “ayyukan tattalin arziki a Najeriya za su tashi daga kashi 4.0 a 2025 zuwa kashi 4.3 a 2026, kafin su kai kashi 4.4 a kowace shekara tsakanin 2027 da 2028,” abin da yake nuna kyakkyawan yanayin da tattalin arzikin ƙasar ke fuskanta. Najeriya na cikin ƙasashen Afirka da Bankin Duniya ya ƙara wa hasashen ci gaban tattali...

Hajjin 2027: Saudiyya ta ƙara wa Najeriya kujeru 10,00

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Hukumar alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta ce Saudiyya ta ƙara wa Najeriya kujerun aikin Hajjin 2027 da 10,000, lamarin da ya ɗaga adadin kujerun ƙasar daga 50,000 zuwa 60,000. NAHCON ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da shugaban sashen yaɗa labarai da  na hukumar, Shafii Mohammed, ya fitar ranar Alhamis. A cewar hukumar, an ware kujeru 7,500 daga cikin ƙarin adadin ga hukumomin jin daɗin mahajjata na jihohi, yayin da aka bai wa kamfanonin shirya aikin Hajji guda bakwai kujeru 2,500. Shugaban NAHCON, Ambasada Ismail Abba Yusuf, ya gode wa gwamnatin Najeriya da hukumomin Saudiyya bisa ƙarin kujerun, yana mai cewa za a rarraba su cikin gaskiya da bin dokokin Najeriya da Saudiyya. Hukumar ta ce ƙarin kujerun ya biyo bayan tattaunawar diflomasiyya tsakanin Najeriya da Saudiyya.

Bala Mohammed ya bukaci kafafen yaɗa labarai su guji labaran karya

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya bukaci kafafen yaɗa labarai da su tabbatar da sahihanci, daidaito da gaskiya wajen yaɗa labarai, domin karfafa dimokuradiyya da yaki da labaran karya, musamman yayin da ake tunkarar babban zaben 2027. Gwamnan ya ce kafafen yada labarai na da muhimmiyar rawa wajen wayar da kan jama’a da kuma samar da sahihan bayanai da za su taimaka wajen gudanar da zabuka cikin kwanciyar hankali. Ya kuma bayyana cewa gwamnatin jihar Bauchi ta kashe sama da Naira biliyan uku wajen zamanantar da gidajen rediyo da talabijin na jihar, domin inganta ayyukansu da kuma basu damar gudanar da watsa shirye-shiryen zamani. A nata bangaren, kungiyar Society of Nigerian Broadcasters (SNB) ta bukaci masu watsa shirye-shirye da su kara amfani da fasahar zamani wajen tabbatar da cewa rahotannin zabe sun kasance sahihai, cikin sauri kuma masu inganci. Kungiyar ta ce amfani da fasaha yadda ya kamata zai taimaka wajen rage yada bayanan bogi tar...

NIPC, Kaduna Emerge Top Performers in 2026 Transparency Index

Image
The Nigerian Investment Promotion Commission (NIPC) and the Kaduna State Government have emerged as the leading federal institution and state government respectively in the 2026 Transparency and Integrity Index (TII) released by the Centre for Fiscal Transparency and Public Integrity (CeFTPI). NIPC recorded a score of 84.14 per cent to lead 518 federal Ministries, Departments and Agencies (MDAs) and government-owned enterprises assessed under the index. Kaduna State, with 54.68 per cent, ranked first among the 35 states assessed. The report was presented in Abuja by the Executive Director of CeFTPI, Umar Yakubu, at the Federal Ministry of Finance. The TII was developed in 2021 by CeFTPI in collaboration with the Bureau of Public Service Reforms (BPSR) to assess public institutions based on transparency, accountability and integrity. The assessment covers five major areas: fiscal transparency, open procurement and contracting, human resources and inclusion, control of corrup...

Kwamitin yaƙin neman zaɓe: Ƙungiyar OK Movement ta jaddada ra'ayin ta duk da ƙin amincewar Obi

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Ƙungiyar Obi-Kwankwaso (OK Movement) ta sake jaddada cewa ƙungiya ce mai zaman kanta, tana kuma da hurumin kafa da tafiyar da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na kanta. Wannan na zuwa ne bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa ƙungiyoyin da ke mara wa jam’iyyar baya bai kamata su kafa kwamitin yaƙin neman zaɓe na kansu ba tare da amincewar shugabannin Obi da Kwankwaso ba. Sai dai Darakta-Janar na OK Movement, John Ughulu, ya ce tsarin shugabanci da harkokin cikin gida na ƙungiyar ba ya buƙatar amincewar shugabancin NDC. Ughulu ya bayyana cewa NDC tana da ’yancin gudanar da tsarinta na yaƙin neman zaɓe, yayin da OK Movement ma take da ’yancin tafiyar da nata harkoki bisa doka. Ya ce ƙungiyar ba za ta amince da duk wani yunƙuri na rushewa ko tsoma baki cikin tsarin shugabancinta ba, yana mai cewa matsayinsu ba na neman faɗa ba ne, illa dai kare ’yancin ƙungiyar. Ya ƙara da cewa OK Movement za ta ci gaba da aik...

NIPHID DG Leads TB Supervisors to Pay Courtesy Visit to Emir of Zazzau

Image
The Chief Executive Director of the National Institute of Public Health and Infectious Diseases (NIPHID), Saye, Zaria, Dr. Abdullahi Aminu Dalhatu, has led participants of Batch 83 Local Government Tuberculosis, Leprosy and Buruli Ulcer Supervisors (LGTBLS) Course on a courtesy visit to the Emir of Zazzau, His Highness Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR. The visit took place at the Emir’s Palace in Zaria on Friday evening, where the participants are currently in Zaria for a five-week training and workshop organised by NIPHID. Dr. Dalhatu was accompanied by members of the institute’s management team and other officials during the visit. Speaking at the Palace, Dr. Dalhatu expressed appreciation to the Emir for receiving the delegation and for his continued support for initiatives aimed at improving public health and strengthening the capacity of health workers. He explained that the participants were in Zaria as part of a five-week training programme designed to strengthen their ...

Zargin barkewar kwalara: Amnesty ta bukaci a ayyana dokar ta-baci a gidan yarin Kurmawa dake Kano

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Ƙungiyar Amnesty International ta buƙaci hukumomin Najeriya su gaggauta ayyana dokar ta-baci a gidan yarin Kurmawa da ke Kano, sakamakon mutuwar aƙalla fursunoni shida cikin mako guda, bisa zargin barkewar cutar kwalara. Ƙungiyar ta ce wasu fursunoni na ci gaba da karɓar magani, yayin da ta yi gargadin cewa rashin ɗaukar matakin gaggawa na iya haifar da ƙarin asarar rayuka. A cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Facebook, Amnesty International ta buƙaci a garzaya da fursunonin da ke cikin mawuyacin hali zuwa asibitoci domin samun kulawar da ta dace. Ta kuma yi gargadin cewa adadin waɗanda suka mutu ka iya kasancewa ya fi haka, yayin da ake zargin cutar na ci gaba da yaɗuwa tsakanin fursunonin, musamman waɗanda ke tsare yayin da suke jiran shari’a. Amnesty ta ce rashin gaggauta ɗaukar mataki domin dakile cutar na iya haifar da take haƙƙin rayuwar fursunoni, wanda ke iya zama babban take haƙƙin ɗan Adam a ƙarƙashin dokokin ƙasa da ƙasa. ...

PDP ta rushe shugabancin jam’iyyar na Kano

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Jam’iyyar PDP ta rushe shugabancin jam'iyyar na Jihar Kano, tare da sauke shugaban jam’iyyar na jihar, Dr Bello Gambo Bichi. Shugabancin jam'iyyar  ne ya ɗauki matakin, wanda ya fara aiki nan take, kamar yadda wata wasiƙa mai kwanan wata 24 ga Satumba 2026 ta bayyana. Jam’iyyar ta ce rushewar ta shafi shugabancin jihar ne kawai, yayin da kwamitocin jam’iyyar na ƙananan hukumomi da mazabu ba su cikin matakin. PDP ta kuma umarci Kwamitin Rikon Kwarya na Arewa maso Yamma da ya kula da harkokin PDP a Kano har sai an zaɓi sabon Kwamitin Ayyuka na Jihar. Da yake magana kan matakin, Bichi ya ce ya amince da rushewar a matsayin sadaukarwa domin sulhunta ‘yan jam’iyyar da ƙarfafa PDP a Kano. Ya ce matakin na daga cikin sharuɗɗan sulhun da aka cimma, musamman bayan sauya tsohon ɗan takarar gwamnan PDP, Dalhatu, da Muhammad Abacha a matsayin ɗan takarar jam’iyyar. Bichi ya ce ya amince da sauyin ne saboda burin sake haɗa kan jam’iyyar da kuma ƙa...

Muhimman Abubuwan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Gabatar a Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, Wanda Mataimakinsa Kashim Shettima Ya Karanta

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano 1. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake tabbatar da ƙudurin Najeriya na ci gaba da amfani da diflomasiyya, haɗin gwiwa da dokokin ƙasa da ƙasa, maimakon tilastawa, ware ƙasashe ko amfani da ƙarfi ba bisa ƙa’ida ba. 2. Ya yi kira da a gaggauta gyara Majalisar Tsaron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNSC), yana mai cewa tsarin rarraba iko na shekarar 1945 bai dace da yanayin duniya na shekarar 2026 ba. 3. Najeriya ta buƙaci Afirka ta samu aƙalla kujeru biyu na dindindin a Majalisar Tsaro, tare da cikakken haƙƙi da nauyin da ke tattare da kasancewa mamba na dindindin, ciki har da ikon amfani da veto, matuƙar ana ci gaba da amfani da wannan tsarin, da kuma kujeru biyar marasa dindindin. 4. Tinubu ya bayyana shirye-shiryen Najeriya na ƙara taka rawa a harkokin duniya, bisa dogon tarihin ƙasar wajen wanzar da zaman lafiya, sasanci da ayyukan tsaro a Afirka. 5. Ya danganta manufofin harkokin wajen Najeriya da gyare-gyaren tattalin arzikin cikin gida, yana mai ...

Atiku ya baiwa iyayen mahaƙa ma'adanai 37 da suka mutu a hannun NSCDC tallafi Naira miliyan 20

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 20 ga iyalan mutane 37 da ake zargin masu haƙar ma’adinai ne, waɗanda suka mutu a hannun jami’an Hukumar Tsaron Farar Hula ta Ƙasa (NSCDC) a Minna, Jihar Neja. Atiku, wanda shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ya sanar da bayar da tallafin ne a ranar Talata, yayin da ya kai ziyara ga iyalan waɗanda lamarin ya shafa da kuma waɗanda su ka tsira daga faruwar lamarin. Ya kuma ziyarci Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, da kuma tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), a lokacin ziyarar da ya kai jihar. A cwata sanarwa da Babban Mataimakinsa na Musamman kan Hulɗa da Jama’a, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku ya bayyana mutuwar matasan a matsayin abin takaici da ke sake tunatar da yadda matasan Najeriya da ke ƙoƙarin neman ba kan su ke cikin mawuyacin hali sakamakon tsananin matsin rayu...

Atiku ya nada El-Rufai cikin kwamitin yakin neman zabensa

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya nada tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a matsayin mamba a kwamitin yakin neman zabensa. Atiku ya sanar da nadin ne cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis.  Nadin na zuwa ne a lokacin da El-Rufai ke tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC, yayin da yake fuskantar tuhume-tuhume daga gwamnatin tarayya da ta jihar Kaduna. Rahoton jaridar Daily Trust ya ce tsohon gwamnan yana tsare tun watan Fabrairu

NECO ta saki sakamakon jarabawar SSCE ta shekarar 2026

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Najeriya (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta shekarar 2026, inda ɗalibai 804,948, kwatankwacin kashi 58.67 cikin 100, suka samu maki biyar da suka hada da Turanci da Lissafi. Magatakardar NECO, Dantani Wushishi, ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da ya gudanar a Minna, Jihar Neja, ranar Alhamis. Ya ce jimillar ɗalibai 1,378,048 ne suka yi rajistar jarabawar, yayin da 1,371,992 suka zauna rubuta jarabawar da aka gudanar daga ranar 15 ga Yuni zuwa 23 ga Yuli, 2026. Wushishi ya kara da cewa ɗalibai 1,162,118, wadanda ke wakiltar kashi 84.70 cikin 100, sun samu credit biyar ko fiye, ba tare da la’akari da sakamakonsu a darussan Turanci da Lissafi ba. A cewarsa, adadin wadanda suka samu credit biyar da suka hada da Turanci da Lissafi ya ragu da kashi 2.64 idan aka kwatanta da jarabawar 2025, inda ‘yan takara 818,492, wato kashi 60.26 cikin 100, suka samu irin wannan sakamako. Hak...

Ihamo Commends Kaduna Govt Over Compensation for Zaria Flood Project Victims

Image
The Kaduna State Government has continued the payment of compensation to persons affected by the 11.6-kilometre Zaria Flood and Gully Erosion Control Project being implemented under the Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL) programme. The Member representing Zaria Kewaye Constituency in the Kaduna State House of Assembly, Hon. Engr. Isa Haruna Ihamo, disclosed this on Thursday following the latest compensation exercise conducted on Tuesday. According to him, the compensation covers lands, structures, economic trees and crops affected by the project. He said the payment was part of the government’s commitment to ensuring that persons whose properties and means of livelihood are affected by the project are duly compensated. The lawmaker explained that the beneficiaries had expressed appreciation to the Kaduna State Governor, Senator Uba Sani, for fulfilling his commitment to compensate affected persons before the full implementation of the project. He sai...

Nigeria has highest electoral disputes globally – Osigwe

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano ....................... Former Nigerian Bar Association, NBA, President, Mazi Afam Osigwe, SAN, says Nigeria has one of the highest numbers of electoral disputes globally, a situation, he said, undermines the country’s democracy. Mr Osigwe disclosed this while delivering a paper entitled, “Election Petition in a Digital Age: Independence, Evidence, BVAS and the Court,” at the 22nd Nigerian Guild of Editors, NGE, Conference in Enugu on Thursday.

DA DUMI-DUMI: Kotu ta soke tikitin takarar Pantami, ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani domin tantance ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, mai shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bayar da umarnin a ranar Alhamis, bayan sauraron ƙarar da Usman Aliyu Garry ya shigar yana ƙalubalantar tsayar da Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar. Garry ya ƙalubalanci tsayar da Pantami bayan PDP ta sanar da shi a matsayin ɗan takara tilo a ranar 26 ga Yuni 2026, yana mai cewa ba a gudanar da zaɓen fidda gwani da ya dace ba. Pantami, wanda tsohon ɗan takarar APC ne, ya koma PDP ne bayan APC ta tsayar da Jamilu Gwamna a matsayin ɗan takararta na yarjejeniya. Daga bisani, Pantami ya samu tikitin PDP ta hanyar amincewa da baki yayin zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar a watan Mayu. Sai dai kotun, a hukuncin da ta yanke ranar Alhamis, ta umarci PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda g...

UNGA81: Shettima seeks Diaspora support for Nigeria’s economic transformation

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano ............  Vice President Kashim Shettima has called on Nigerians living abroad, particularly those in the United States, to support the Federal Government’s efforts to transform the nation’s economy. Shettima made the call while addressing Nigerians in the Diaspora in New York on the sidelines of the 81st United Nations General Assembly, UNGA. The engagement focused on Diaspora participation in national development, investment and skills transfer, as well as their role in promoting Nigeria’s economic and diplomatic interests.

UNGA: ‘Tinubu na guje wa Amurka ne saboda tsoron kamu’ - Okonkwo

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaɓen tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar, Kenneth Okonkwo, ya zargi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da guje wa zuwa Amurka saboda tsoron yiwuwar kama shi. Okonkwo ya bayyana hakan ne yayin wata hira da shirin Prime Time na Arise News, yana mayar da martani kan rashin Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 81 (UNGA) da ake gudanarwa a New York. Ya ce Tinubu bai halarci taron UNGA da kansa ba tsawon shekaru uku a jere, inda Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ke wakiltar Najeriya a wannan karon. Sai dai Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta zargin, tana mai cewa rashin Tinubu ba shi da alaƙa da wata barazanar kama shi, domin yana gudanar da ayyukan gwamnati daga wajen ƙasar. Mai magana da yawun Shugaban Ƙasa, Bayo Onanuga, ya kuma ce batun bayanan da hukumomin Amurka ke riƙe da su game da Tinubu, wanda ya shafi wani al’amari na kwace kuɗi a shekarar 1993, rikicin samun bayanai ne ƙarƙashin dokar F...

Zaria Gully Project: Beneficiaries Applaud Kaduna Govt Over Compensation

Image
The Member representing Zaria City Constituency in the Kaduna State House of Assembly, Hon. Mahmud Lawal Isma’il, has commended the Kaduna State Government for commencing the payment of compensation to persons affected by the Zaria Flood and Gully Erosion Control Project. Hon. Mahmud made the remarks on Wednesday while witnessing the continuation of compensation payments to Project Affected Persons (PAPs) under the Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL) Project in Zaria. He said the compensation exercise demonstrated the commitment of the administration of Governor Uba Sani to protecting communities, improving livelihoods and providing climate-resilient infrastructure across the state. According to him, the compensation covers not only land and structures affected by the project but also economic trees and crops affected by the intervention. He conveyed the appreciation of the people of Zaria to Governor Uba Sani for ensuring that affected persons were a...

Tsohon ɗan wasan Super Eagle Troost-Ekong ya musulunta

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Tsohon kyaftin ɗin Super Eagles ta Najeriya, William Troost-Ekong, ya karɓi addinin Musulunci bayan ya karanta Kalmar Shahada a birnin Doha na Qatar. Jaridar Al-Arab ta Qatar ce ta rawaito cewa ɗan wasan ya bayyana musuluntarsa ne bayan ya furta kalmomin Shahada guda biyu. Wani bidiyo da ke nuna Troost-Ekong yana karanta Shahada ya bazu a kafafen sada zumunta, yayin da malamin Musulunci, Dr Muhammad Salah, ya wallafa bidiyon a Facebook, yana mai bayyana cewa ɗan wasan ya musulunta. Troost-Ekong mai shekara 33 a yanzu yana taka leda a ƙungiyar Al-Ahli ta Qatar, wadda ya koma a watan Janairun 2026 daga Al-Kholood ta Saudiyya. Ya buga wasanni sama da 70 da tawagar Najeriya, kuma ya kasance cikin tawagar da ta kai wasan ƙarshe na gasar AFCON 2023 a Côte d’Ivoire, inda aka ba shi kyautar gwarzon ɗan wasa na gasar.

EFCC ta fara sa ido kan yadda shugabannin ƙananan hukumomi ke kashe kuɗaɗen al’umma

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Nijeriya (EFCC) ta ce ta fara faɗaɗa ayyukanta zuwa ƙananan hukumomi domin sa ido kan yadda ake tafiyar da kuɗaɗen al’umma, musamman ganin yadda ƙananan hukumomin ke ƙara samun kuɗaɗe daga Gwamnatin Tarayya. Shugaban EFCC, Ola Olukoyede, ne ya bayyana hakan ranar Talata a Abuja, yayin taron farko na shekara-shekara na shugabannin ƙananan hukumomi da majalisun sarakunan gargajiya. A cewar Olukoyede, hukumar za ta ƙara mayar da hankali kan yadda ake amfani da kuɗaɗen ƙananan hukumomi domin tabbatar da cewa an kashe su bisa ƙa’ida kuma domin amfanin al’umma. Jaridar Daily Nigerian ce ta ruwaito.

A 2016 na kusa sauya sheƙa zuwa Liverpool - Mbappé

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Shahararren ɗan wasan Faransa da Real Madrid, Kylian Mbappé, ya bayyana cewa ya kusa komawa kungiyar Liverpool a shekarar 2016, amma daga bisani ya ƙi amincewa da tayin. Mbappé ya bayyana hakan ne a wata hira da The Athletic, inda ya ce Liverpool ta yi ƙoƙarin ɗaukar sa ne lokacin da yake taka leda a Monaco. Ya ce mahaifiyarsa ta kasance mai sha’awar tsohon kocin Liverpool, Jürgen Klopp, kuma tana son ya koma ƙungiyar. Sai dai ya ce ya zaɓi ya ci gaba da zama a Faransa saboda yana son taka leda a garinsu na Paris, kuma bai shirya barin ƙasarsa ba a lokacin. Ya bayyana cewa mahaifiyarsa har ta je Liverpool domin ganin birnin da filin wasa na Anfield, inda ta kuma gana da wasu jami’an ƙungiyar. A cewar Mbappé, mahaifiyarsa ta ji daɗin ƙungiyar sosai, inda ta yi imanin cewa Liverpool ƙungiya ce mai kyakkyawar alaƙa da magoya bayanta. Ya kuma bayyana cewa ya gana da Jürgen Klopp a lokacin da Liverpool ke ƙoƙarin shawo kansa ya koma ƙungiyar. Sai ...

Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya gargadi ’yan siyasa da masu rike da mukaman gwamnati da su guji daukar nauyin mutane zuwa Makka ko Kudus da kudaden da aka sace daga dukiyar al’umma.

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, ya yi wannan gargadin ne a ranar Laraba yayin bude taron masu ruwa da tsaki na majalisar addinai ta Najeriya (NIREC) a Abuja. Sarkin ya ce bai kamata a yi amfani da kudaden rashawa wajen gudanar da ayyukan ibada ba, yana mai kira ga shugabannin addinai da su hada kai da hukumomin yaki da cin hanci wajen dakile rashawa. Ya kuma bukaci EFCC ta hukunta duk wanda aka samu da hannu wajen cin hanci ba tare da la’akari da addininsa ko matsayinsa na siyasa ba. Sarkin ya kuma gargadi malamai da su guji kalaman da za su haddasa rarrabuwar kawuna, musamman a lokacin zabuka, inda ya bukace su da su rika yi wa shugabannin kasa addu’a. A nasa bangaren, Shugaban kwamitin shawara kan yaki da cin hanci tsakanin Addinai, Farfesa Adedibu Ojerinde, ya ce an samar da littattafan yaki da rashawa domin taimakawa malamai wajen isar da sakonnin yaki da cin hanci a masallatai da coci-coci.

Gwamnan jihar Gombe ya nada sabbin Kwamishinoni 3 da masu taimaka masa 6

Image
By Abdulhakeem Sunusi Danbakano Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya amince da nadin sabbin Kwamishinoni guda uku, da Masu Ba da Shawara na Musamman biyu, da kuma Manyan Mataimaka na Musamman hudu. Sakataren Gwamnatin Jihar, Farfesa Ibrahim Njodi, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata. Ya ce gwamnan ya tura sunayen kwamishinonin da aka zaba zuwa Majalisar Dokokin Jihar Gombe domin tantancewa da amincewa. Kwamishinonin da aka nada sun hada da Dr Ahmed Wali Doho, Nasiru Adamu Degri da Dr Muhammad A. Bello. Haka kuma, gwamnan ya nada Abdulmalik Jibrin da Mohammed Nuhu a matsayin Masu Ba da Shawara na Musamman. Sauran wadanda aka nada su ne Jibrin M. Ali, Sadiq Abubakar, wanda aka fi sani da BB Kumo, John Launa da Danlami Sanda, a matsayin Manyan Mataimaka na Musamman kan harkokin siyasa da hulda da al’umma. Sanarwar ta ce nadin ya fara aiki nan take, sai dai nadin kwamishinonin uku na jiran amincewar Majalisar Dokokin jihar. Gwamnatin jihar ta ce n...

Nigerian Customs concludes 2025 recruitment, 3,000 screened on drugs, age

Image
By Abdulhakeem Sunusi NCS made this known in a statement by its Spokesperson, Abdullahi Maiwada, on Tuesday in Abuja. Mr Maiwada said shortlisted candidates have completed documentation, physical fitness assessments and medical screenings at the Training and Doctrine Command, TRADOC, Gwagwalada, Abuja.

SSANU Women Push For More Female Inclusion in University Governance

Image
By Abubakar Sadiq Mohd, Zaria The Senior Staff Association of Nigerian Universities (SSANU), Northwest Zone, has called for deliberate measures to position more women for top leadership positions in universities, including as registrars, bursars and vice chancellors. The association said women were already making significant contributions to university administration but remained underrepresented in strategic positions where major institutional policies and decisions were made. Hajiya Hauwa Danbatta, North West, Zonal Women Coordinator of SSANU,  stated at a two-day 2026 Zonal Women Conference of the association held at ABU Zaria. The conference, with the theme, “From Support to Strategy: Elevating Women in University Governance,” was designed to encourage women to move beyond traditional support roles and prepare themselves for greater participation in university governance. Danbatta said socio-religious norms and values in the Northwest had continued to restrict the active partic...

120 Girls Gain Vocational Skills Through CGE, OASIS Initiative

Image
The Centre for Girls Education (CGE), with support from the OASIS Initiative, has successfully trained and graduated 120 out-of-school girls under a vocational skills acquisition programme implemented in collaboration with the Division of Agricultural Colleges (DAC), Ahmadu Bello University (ABU), Zaria. The graduands received their certificates on Wednesday, September 16, 2026, during a graduation ceremony held at the Samaru College of Agriculture, ABU. The training, which produced the first cohort, was designed to provide young girls with practical skills for economic empowerment, self-reliance and improved livelihoods. The participants received training in horticulture, goat production, beekeeping, and home and rural economics. The OASIS Initiative supported CGE in the successful implementation of the programme, which seeks to equip young girls with relevant vocational skills and create opportunities for them to become economically independent and contribute to their fam...